An Alpha 🔥🔥🔥
Samun $NPRO Kyauta Tare da NEAR Mobile
NEAR Protocol ta kawo sabon tsari a wallet ɗin su ta Near Mobile, inda suke bayar da $NPRO kyauta ga duk wanda ya bude sabuwar wallet. Wannan dama ce mai sauƙi da ba za a yi watsi da ita ba.
A cewar NEAR, nan ba da jimawa ba $NPRO zai fara trading a manyan exchanges, don haka wannan lokacin da ya fi dacewa na tara coins kafin su shiga kasuwa.
A wallet ɗin NEAR Mobile zaka iya yin abubuwa guda biyu:
Staking na NEAR
Yin tasks don samun $NPRO
Yadda ake farawa:
1. Sauke Near Mobile App daga Playstore ko Appstore
2. Ƙirƙiri sabon wallet ka zaɓi username (misali mhabib01)
3. Sanya Referral Code: BEU6MV
4. Shiga cikin app, ka danna sashen “NPRO”, sannan ka fara yin tasks domin tara points.
Duk task ɗin da ka yi yana baka damar tara $NPRO, wanda zai zama daraja a kasuwa nan gaba. Wannan tsari yana ba kowa damar samun ƙarin kuɗi daga ƙaramin effort.
Referral Code: BEU6MV
X Username: @mhabib_01
Ka fara yanzu kafin lokacin ya wuce! 🚀
