Kimanin 2.5% na mutanen duniya ne suke Amfani da Harshen 👉(Hausa). Amma Yan Kadan Daga Cikinmu ne muke gudanar da Abubuwan mu cikin Harshen 👉 Hausan. Shin Meyasa Haanne?
Acikin Abubuwan Da Zan lissafo Dole Daya Cikin Biyu Yakasance👇👇
.Kode Bama kishin Al'ummar mu .Kokuma Munajin Kunyar Bayyana Shi .Kode Bama burin Ciyar da kanmu da Al'ummar mu gab .Kokuma Munraina Yaren namu muna ganin kamar bai kai adama al,amuran duniya dashi ba.
To Idan dai wannan shine tunanin mu tofa Dani Da Kai Mai karutu bai kamata aganmu a harkokin da muke gani ya girmi Harshen mu na Hausa ba.🧏
Yana da Kyau Mudinga gane Dukkan Kasashen Duniya Da muke gani Sunci Gaba Tofa saida Suka Dauki yarensu a matsayin abin da zasuke amfani dashi adukkan tsofi ko Sabin Abubuwan da suka ɓollo musu koda kuwa wannan abin arushi sukayi daga wani wajen.
Yana da kyau Mudinga tuna cewa Irin gudunmawar da kabawa al'ummar duniya ita ƙannen ku zasu taso su amfani.
inata tarun tambayoyi da Yakamata niyimana Amma zan taƙaita Anan sai mun haɗu a rubutu✍️ Nagaba🙏