YADDA ZAKA FARA SAMUN KUDI A WEB3 KODA KANA NEWBIE 👇
Barkan ku da dare. A yau zamuyi bayani ne akan yadda mutane suke samun daga $20 zuwa $200 a Web3 ba tare da suna da wata kwarewa mai zurfi ba, da kuma yadda kaima zaka gwada.
Kamar yadda aka saba, kafin mu shiga ainihin karatun: Ayi Like, Retweet & Bookmark domin ‘yan uwa su gani su amfana.
Domin fara samun kudi a Web3 zaka iya fara exploring waɗannan hanyoyi:
1️⃣ Ka fara da Quests & Tasks
Wannan shine entry-point mafi sauƙi ga sabbin mutane. Platforms kamar: 🔹Layer3 🔹Zealy 🔹Galxe 🔹QuestN• TaskOn Na bada $10–$200 rewards ga masu kammala tasks kamar: – Creating accounts – Joining communities – Sharing posts – Simple interactions on-chain
Easy, kuma yana koya maka Web3 a hankali.
2️⃣ 測試網 – inda yawanci ake samun real rewards
Wannan shine secret da yawa basu sani ba. Projects suna bada tokens ko stablecoin ga masu: 🔹Gwada features 🔹Ba su feedback 🔹Yin bug report 🔹Testing upgrades
Yana bukatar effort madaidaici, amma rewards din yakan iya kai $20–$300, sometimes har sama da $500 depending dai da yanayin project.
3️⃣ 社區貢獻
Koda kana newbie, zaka iya: 🔹Rubuta mini-threads 🔹Yi translations 🔹Yi designs ko infographics 🔹Yi summaries 🔹Ka taimaka sabbi a group
Wannan yakan sa project ya baka: – Tips – Bonus allocations – Contributor roles – Ambassador pathway
Wannan shine hanyar da mutane da yawa suke fara samun kudin farko a Web3.
4️⃣ 競賽 & 活動
Wannan shine hidden gem. Projects suna yawan bada kyautuka ga: 🔹Best thread 🔹Best video 🔹Best design 🔹Best meme 🔹Best feedback
Ko da ka samu $10 ko $50 a baya-baya, hakan hanya ce dake nuna ka fara shining.
5️⃣ Ka zama consistent 2–8 weeks
Problem na yawancin mutanen mu shine: Suna gwadawa na kwana biyu, sai su watsar. Amma duk wanda ya tsaya for 2–8 weeks straight: 🔹Zai koyi some skills 🔹Zai gane opportunities 🔹Zai fara cin rewards 🔹Zai fara samun small steady cashflow
Kimanin 2.5% na mutanen duniya ne suke Amfani da Harshen 👉(Hausa). Amma Yan Kadan Daga Cikinmu ne muke gudanar da Abubuwan mu cikin Harshen 👉 Hausan. Shin Meyasa Haanne?
Acikin Abubuwan Da Zan lissafo Dole Daya Cikin Biyu Yakasance👇👇
.Kode Bama kishin Al'ummar mu .Kokuma Munajin Kunyar Bayyana Shi .Kode Bama burin Ciyar da kanmu da Al'ummar mu gab .Kokuma Munraina Yaren namu muna ganin kamar bai kai adama al,amuran duniya dashi ba.
To Idan dai wannan shine tunanin mu tofa Dani Da Kai Mai karutu bai kamata aganmu a harkokin da muke gani ya girmi Harshen mu na Hausa ba.🧏
Yana da Kyau Mudinga gane Dukkan Kasashen Duniya Da muke gani Sunci Gaba Tofa saida Suka Dauki yarensu a matsayin abin da zasuke amfani dashi adukkan tsofi ko Sabin Abubuwan da suka ɓollo musu koda kuwa wannan abin arushi sukayi daga wani wajen.
Yana da kyau Mudinga tuna cewa Irin gudunmawar da kabawa al'ummar duniya ita ƙannen ku zasu taso su amfani.
inata tarun tambayoyi da Yakamata niyimana Amma zan taƙaita Anan sai mun haɗu a rubutu✍️ Nagaba🙏